Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani bidiyo ya bayyana na yan bindigar da suka farmaki bankuna a Uromi, hedkwatar karamar hukumar Esan North-East da ke jihar Edo,inda suke fita da kudade a buh
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sa hannu kan sabuwar dokar zabe ta kasar wadda aka dauki tsawon lokaci ana ka-ce-na-ce a kai, a ranar Juma'a, 25 ga Fabrairu.
El-Rufai ya ce shi da wasu gwamnonin jihohi biyar na yankin suka yanke shawarar shigowa da na’urorin harba makamai da ake iya sarrafawa daga nesa daga Turkiyya.
Wazirin Katsina na biyar a gidan Sarautar Sullubawa, Alhaji Sani Abubakar Lugga, ya ajiye rawaninsa sakamakon takaddama da ta biyo bayan wani jawabi da ya yi.
El-rufai ya bayyana cewa zai marawa duk dan takarar da jam’iyyarsa ta tsayar koda kuwa dan takarar ya fito daga yankin kudu ne idan har ya gamsu da cancantarsa.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya jadadda cewa halin da yankin arewa maso yamma ke ciki a yanzu na rashin tsaro ya fi na rikicin yan Boko Haram muni.
Ofishin sifeta janar na 'yan sanda ya gurfanar da tsohon gwamnan jihar Imo, Ikedi Ohakim, gaban kotu bisa laifin tozarta Chinyere Amuchinwa, tsohuwar hadimarsa.
A ranar Litinin, 21 ga watan Fabrairu ne wasu tsagerun yan bindiga suka kashe jami’an yan sanda biyu sannan suka yi garkuwa da wasu ma’aurata a jihar Anambra.
Shugaban yan bindiga, Dullu Kachalla, ya yafewa mazauna wasu garuruwan da suka kakabawa haraji sauran kudaden da ake binsu bayan sun biya naira miliyan biyar.
Aisha Musa
Samu kari