Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke shirin mika mulki a ranar Litinin, 29 ga watan Mayu, wasu yan majalisarsa na iya zama shiru da zaran Tinubu ya hau.
Yayin da Bola Tinubu, zababben shugaban kasa ke shirin karbar mulki daga shugaban kasa Muhammadu Buhari, wasu yan majalisarsa na iya shiga sabuwar gwamnati.
Gwamnan Kano mai jiran gado Abba Kabir Yusuf , ya gayyaci tsigaggen sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, zuwa wajen bikin rantsar da shi da za a yi ranar Litinin.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Juma’a, 29 ga watan Mayu, ya bukaci dukkanin zababbun jami’an gwamnati da wadanda aka nada da su bayyana kadarorinsu.
Babban birnin tarayya zai cika ya tumbatsa yayin da manyan baki da gida da waje za su hallara don halartan bikin rantsar da zababben shugaban kasa, Tinubu.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya amince da tsige Bello Zubairu Idris, magatakardar majalisar dokokin jihar Kaduna da wasu sakatarorin din-din-din biyu.
Wata matar aure tana bakin ciki cewa mijinta na bata N30,000 ne kacal daga cikin N75,000 da yake dauka duk wata a matsayin albashi. Ta kira shi da kankamo.
Uwargidar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, ta yi kira da a dunga yi wa matan shugaban kasa tagomashin alkhairi idan suka sauka daga karagar mulki.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zagaya da zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu fadar shugaban kasa domin nuna masa ciki da wajen gidan gwamnatin.
Aisha Musa
Samu kari