Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
'Yan bindiga a ranar Juma'a sun sace masu bauta da tarin yawa daga masallacin Juma'a na yankinn Zugu dake karamar hukumar Gummi Liman zai fara huduba a Zamfara.
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya amince da karin alawus din yawon aiki, DTA, ga ministoci, manyan sakatarorin gwamnati da ma'aikata daga mataki na 1 zuwa 17.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC tace zata daukaka kara kan hukuncin babbar kotun jihar Plateau bayan ta wanke tsohon gwamnan jihar, Jonah Jang da Yusuf Pam.
Kyaftin Ahmed Musa, hya bar kungiyar kwallon kafan Turkiyya Fatih Karagumruk inda ya samu shiga wata gagarumar kungiyar Sivasspor a yarjejeniyar shekaru biyu.
'Dan takarar kujerar shugabancin kasa a APC, Bola Tinubu, ya jajanta wa Gwamna Ganduje, kan rayukansu da aka rasa a rushewar gini mai hawa uku a kasuwar Beirut.
Tsohon jakaden Najeriya a kasar Saudi Arabia, Alhaji Abdulkadir Imam, ya kwanta dama. Ya rasu a garin Ilorin na jihar Kwara yana da yake da shekaru 90 a duniya.
Jigon jam'iyyar APC kuma tsohon ministan sadarwa,Adebayo Shittu, yace 'dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu ba shi da matsalar rashin lafiya.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, yace Sanata Rabiu Musa ya ci amanarsa da mabiyansa inda yace wannan ne dalilin da yasa ya sauya jam'iyya.
Wata kotu mai matsayi na farko dake yankin Kubwa ta babban birnin tarayya ta kashe aure mai shekaru 19 tsakanin 'dan kasuwa Lukman Abduaziz da matarsa Rashida.
Aisha Khalid
Samu kari