Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
A ranar Lahadi, gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da bude wasu makarantun firamare da sakandaren jihar daga ranar Litinin, 17 ga watan Janairu bayan rufe su.
Gwamnonin Najeriya da ke karkashin inuwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a yau za su yi tar a garin Fatakwal na jihar Ribas domin tsara zabe mai zuwa.
Gwamnoni karkashin jam'iyya mai mulki ta All Progressives Congress (APC) sun shiga taro domin neman matsaya kan gangamin taron jam'iyyar da za a yi kwanan nan.
Ibrahim Boubacar Keita, tsohon shugaban kasar Mali wanda aka yi wa juyin mulki, ya rasu. Ya rasu a ranar Lahadi a gidansa da ke Bamako, babban birnin kasar.
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya yi watsi da rahoton hukumar kidididiga ta kasa inda ta bayyana jihar sokoto a matsayin jihar da ta fi kowacce talauci.
Mazauna yankin Nahuche da ke karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara a ranar Lahadi sun yi zanga-zanga a Gusau inda suka bukaci hukumomi da su tsananta tsaro.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, a ranar Lahadi, ya kai ziyarar ta'aziyya ga shugaban jam'iyyar APC na jihar Kano, Ahmadu Danzago, wanda ya karba a kotu.
Kungiyar wasan kwallon kafa ta Everton ta fatattaki manajan ta Rafael Benitez a ranar Lahadi, bayan wata takwas da ya karba ragamar kungiyar kwallon kafan.
Daruruwan jama'a mazauna yankin Damari da ke karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna suna gudun hijira bayan 'yan ta'adda a babura sun kutsa yankunan su.
Aisha Khalid
Samu kari