Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Bola Tinubu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya sanar da matasan Najeriya cewa za su zama shugabannin kasar nan ne bayan ya kammala mulkinsa.
Wasu miyagun 'yan fashi da makami sun dira wata mashaya da ke kasar Kenya inda suka daure maigadi kafin fara fashi. Suna yi ne suka fara fada inda suka kashe 2.
Oba Lamidi Olayiwola Adeyemi a ranar Lahadi, ya ce ya na da tabbacin cewa magabatan Yarabawa za su bai wa jigon APC, Bola Ahmed Tinubu nasarar shugabancin kasa.
Olusegun Obasanjo, mai shekaru tamanin da hudu ya bayyana salonsa da irin karfi da jikinsa ke da shi tamkar matashi a wurin rawa tare da jaruma Adedoyin Kukoyi.
Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, ta kama wasu kudin jabu a tsabarsu da suka kai $4.7 miliyan a Abuja, an mika shi hukumar EFCC da ke garinAbuja.
Wasu takardun kotu da aka binciko sun bayyana sunan Marigayi janar Aminu Kano Maude a matsayin babban sojanda EFCC ta kwace kadarorin N109 biliyan daga wurinsa.
Jakadan kasar Kenya a Najeriya, Wilfred Machage ya riga mu gidan gaskiya. Ya yanke jiki ya fai ne bayana kammala cin abinci rana kuma na garzaya da shi asibiti.
Miyagun 'yan ta'adda sun tare babban titin Yawuri zuwa Koko inda suka dinga barin wuta har suka halaka matafiya 3. Sun kwashe sa'a daya suna cin barna a titin.
A kalla rayuka 18 ne suka salwanta yayin da wasu masu yawa suka raunata bayan farmakin 'yan ta'adda a Kadaddaba da ke karamar hukumar Anka ta jihar Zamfara.
Aisha Khalid
Samu kari