Ahmad Yusuf
10089 articles published since 01 Mar 2021
10089 articles published since 01 Mar 2021
Dalibai mata a jami'ar Novena a jigar Delta sun tashi cikin fislrgici da tashin hankali yayin da suka wayi gari da wani dankareren Maciji da ya shigo ya kwanta.
Wani matashin mai haɗa takalma a Kubwa babban birnin tarayya Abuja, wanda ya taba haɗa wa Farfesa Osinbajo takalma, ya rasu daga kwanciya bacci a ɗakin sa.
Gwamnatin tarayya tace zata fara aikin dawo da yan ƙasarta gida waɗan da yakin Rasha da Ukraine ya rutsa da su ranar Laraba mai zuwa, ta fara shirye-shirye.
Kotun dake zamanta a babban birnin jahar Ebonyi, ta yi watsi da karar dake neman tsige gwamna Dave Umahi saboda ya sauka shekara zuwa jam'iyyar APC daga PDP.
Ministan ilimi a Najeriya, Malam Adamu Damu ya fice daga wurin taronsa da kungiyar ɗaliban Najeriya NANS, har yanzun babu wata sanarwa kan matsayar da aka cimma
Jam'iyyar PRP da ta zo na biyu a zaɓen maye gurbi da aka gudanar a mazaɓar Bassa/Jos ta arewa ta ce ba ta amince da sakamakon ba, dan haka zata garzaya kotu.
Wata matar aure a jihar Nasarawa ta gaza shawo kan kishinta inda ta daɓa wa maigida wuka har lahira daga zuwa yi mata bankwana zai koma dakin amarya da daddare.
Tsagerun yan bindiga sun harve hadimin gwamnan jihar Taraba har Lahira yayin da ya halarci taron jana'iza a ƙaramar hukumar Donga, sun ɗauki gawar zuwa jeji
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya ɗira kasar Faransa domin ziyarar aiki ta mako biyu da kuma halartar taron zaman lafiya da aka shirya gudanarwa a watan Maris.
Ahmad Yusuf
Samu kari