Abdullahi Abubakar
7333 articles published since 28 Afi 2023
7333 articles published since 28 Afi 2023
Majalisar dokokin Adamawa ta yi zama kan kudiri game da kirkirar sababbin sarakuna ajin farko a jihar wanda Gwamna Ahmadu Fintiri ya gabatar a ranar Litinin.
Yayin da ake cigaba da rigima kan sarauta a Kano, Hon. Alhassan Ado Doguwa ya nuna takaici kan yadda ake kwatanta jihar tana dauke da sarki biyu da kuma gwamna biyu.
Bayan gwamna ya rikice yayin gabatar da kasafin kudi a gaban Majalisa, shugaban APC a Edo, Jarrett Tenebe ya kare Gwamna Monday Okpebholo na jihar.
Dan Majalisar Tarayya daga jihar Kaduna, Bello El-Rufai ya yi barazanar maka wata lauya a kotu bayan ta wallafa rubutun karya kansa inda ta fito ta ba shi hakuri.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya nada sabon mukaddashin Akanta-janar na Gwamnatin Tarayya mai suna Shamseldeen Ogunjimi bayan tsohon Akantan ya yi murabus.
Sanata David Jimkuta da ke wakiltar Taraba ta Kudu ya ce har aikin acaba ya yi domin rufawa kansa asiri kafin shiga Majalisar Tarayya inda ya yabawa Nyesom Wike.
Tsohon shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Bukola Saraki ya yabawa hukumar zaben kasar Ghana inda ya bukaci Najeriya ta yi koyi da hakan musamman hukumar INEC.
Dan Majalisar Wakilai daga jihar Zamfara, Hon. Aminu Sani Jaji ya karɓi dubban magoya bayan PDP da sauran jam'iyyun adawa a jihar zuwa jam'iyyar APC.
Hadimin Atiku Abubakar ya tabbatar da cewa tsohon mataimakin shugaban kasa yana shiri da Peter Obi domin gyara kura-kuran da suka tafka a zaben 2023.
Abdullahi Abubakar
Samu kari