Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Hukumar Kula Da Yadda A Ke Kashe Kudin Kasa wato (Fiscal Responsibility Commission) ta karrama Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, a mastayin.
Lauyoyin yankin kabilar Igbo sun bukacimika bukatar babbar kotun tarayya dake Abuja na bukatar a shigar da su cikin karar da dattawan Arewa suka shigar kotun.
Makkah, Saudiyya - Shugaba Muhammadu Buhari ya rantse da Al-Qur'ani mai girma cewa wa'adinsa na karewa ba zai nemi yi tazarce kan kujerar mulkin Najeriya ba.
Attajirin nahiyar Afrika, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cikin bidiyo tare da attajirai irinsu cikin jirgin sama.Wisdom Blogg ce ta daura wannan bidiyo a sha
Abuja - Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya dira a birnin tarayya Abuja da yammacin Juma'a, 29 ga Oktoba, bayan tafiyar kwana biyar da yayi Kasar Saudiyya.
Minna, jihar Neja - Hukumar shirya jarabawar fita daga sakandare ta Najeriya watau NECO ta saki sakamakon jarabawar kammala karatun sakandare na shekarar 2021.
Shugaba Buhari ya amince da a gina sabon asibiti mai gado 14 kacal a fadar shugaban kasa Aso Villa a kudi N21 billion. Sakataren din-din-din na fadar shugaban.
Deliget sun fara dira birnin tarayya Abuja domin musharaka a taron gangamin jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP da aka shirya yi ranar Asabar, 30 ga wata.
Shahrarren Shafin ra'ayi da sada zumunta, Facebook, ya sauya suna zuwa Meta daga ranar Alhamis, 28 ga watam Oktoba, 2021. Kamfanin ya sanar da hakan a shafinsa
Abdul Rahman Rashid
Samu kari