Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Wani maigadi ya shiga uku sau uku yayinda yayi mumunan hadari da mota maigidansa. Mai gadin wanda ba'a bayyana sunansa ba ya dauki motar ne ba tare da sanin mai
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa akalla mutum 35,000 ke jinyar cutar Kanjamau a jihar yanzu haka. Kwamishanan lafiyan jihar, Dr. Aminu Tsanyawa, ya bayyana.
Majinyata sun kai karar wani Likita da Malamar jinya da suka saba yin lalata cikin asibiti, kuma hakan yayi sanadiyar dakatad da su, Mwananchi.co.t ta ruwaito.
Birnin tarayya Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari zai shilla birnin Dubai, haddadiyar daular Larabawa, ranar Laraba domin halartan taron baja kolin EXPO 2020.
Allah yayi wa Maigirma Wazirin Hadejia, Alh. Hashim Amar rasuwa. Rahoton da Legit ta samu daga shafin Masarautun Arewa yace za'ayi Janaiza karfe 1.30 na rana.
An yi zargin kamfanin man feturin Najeriya NNPC bai yi bayanin yadda aka yi da gangan mai guda milyan 104.48 da aka haka ba a shekarar 2019. Rahoton Dataphyte.
Jami'an tsaro sun hana ma'aikatan gwamnatin da ba suyi rigakafin Korona ba shiga ofishoshinsu a sakatariyar gwamnati dake birnin tarayya Abuja, rahoton Punch.
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin tawararsa na kasar Afrika ta kudu, Cyril Ramaphosa, ranar Laraba, 1 ga Disamba, 2021 a fadar Aso Villa dake Abuja.
Kwale-kwale ya kife da Fasinjoji kimanin 47 ciki har da daliban makarantar Madinatu Islamiyya dake karamar hukumar Bagwai ta jihar Kano. Daily Trust ta ruwaito.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari