Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
A yau Asabar ne jama'ar jihar Anambra za su fito kwansu da kwarkwata domin zaben gwamnan da zai shugabancesu nan da shekaru hudu. Akwai 'yan takara 18 a zaben.
Anambra - Dan takaran jam'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA), Charles Soludo, ya bi manyan abokan hamayyarsa karamar hukumarsu kuma ya lallasa su.
Awka - Dan takaran kujeran gwamnan jihar Anambra karkashi jam'iyyar All Progressives Congress APC, Sanata Andy Uba, ya kashe akwatin rumfar da ya kada kuri'arsa
Jam’iyyar APC reshen jihar Gombe a zamanta na majalisar zartarwa na ranar Asabar, ta yi tir da kakkausar murya kan abin takaicin da ya janyo asarar rayuka.
Kano - Allah ya yiwa Farfesa Shehu Dalhatu na jami'ar Bayero dake Kano rasuwa da daren jiya, 5 ga watan Nuwamba, 2021 a kasar Masar bayan fama da rashin lafiya.
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta zabi ranar 19 ga Junairu, 2022 matsayin ranar sauraron karar da Shugaban akidar Shi'a Shiek Ibraheem El-Zakzak
Kebbi - Mai martaba Sarkin Argungun, Alhaji Samaila Muhammadu Mera, a ranar Juma'a a jihar Kebbi, ya nada Shugaban Majalisar dattawa Ahmad Lawan a matsayin Ganu
Anambra - Dan takaran gwamnan jihar Anambra karkashin jam'iyyar APGA, Charles Soludo, ya tuhumi abokin hamayyarsa, Andy Uba na APC, da laifin amfani da kwalin.
Sifeto Janar na yan sanda, IGP Alkali Usman, ya cire DIG Joseph Egbunike a matsayin kwamandan tsaro a zaben jihar Anambra da zai gudana ranar Asabar, 6 ga Nuwam
Abdul Rahman Rashid
Samu kari