Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Wasu jiga-jigan siyasa daga jam'iyyu daban-daban da kungiyoyi zasu kaddamar da sabuwar jam'iyyar siyasa a mako mai zuwa. Wadanda ake sa ran zasu kafa wannan.
Antoni Janar na tarayya, Abubuakar Malam, ya bayyana cewa Gwamnatin Amurka da Najeriya na tattaunawa ka yiwuwan mika dakataccen jami'an dan sanda DCP Abba Kyari
Habasha -Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Asabar ya bayyana cewa Najeriya zata cigaba da yakar rashin adalci dake gudana a wasu sassan duniya musamman Falasdin.
Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci bude taron gamayyar kasashen nahiyar Afrika watau AU dake gudana yanzu haka a birnin Addis Ababa, ranar Asabar, 5 ga Febrair
Kungiyar Musulmai masu aikin jarida MMPN, reshen jihar Kwara, sun yi Alla-wadai da rikicin da ya biyo bayan hana dalibai mata sanya Hijabi a makarantar Oyun.
Sojojin Najeriya da dama sun bayyana cewa har yanzu ba'a biyasu albashin watan Junairu ba duk da jawabin da hukumar ta saki cewa ta biya. Kakakin hukumar Soji.
Shekaru uku bayan rufe titin Maiduguri-Dikwa-Mafa-Gamboru Ngala mai tsayin kilomita 137 sakamakon hare-haren Boko Haram, gwamnatin jihar Borno da Sojoji sun bud
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Juma'a a kasar Habasha ya bayyana cewa ba zai yi kasa a gwiwa ba wajen fitar da talakawa da marasa galihu daga cikin talauci.
Jihar Kano - Ministan Sufurin Najeriya, Chibuke Rotimi Amaechi, ya yi gargadin cewa rashin kudi na iya zama cikas ga kammala ginin layin dogon Kaduna zuwa Kano.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari