Kyakkyawar Budurwa ta fita gari da makudan kudi tana rabawa masu talle

Kyakkyawar Budurwa ta fita gari da makudan kudi tana rabawa masu talle

  • Wata kyakkyawar budurwa ta fita gari jinjinawa masu aiki da karfinsu inda ta rika raba musu kudade
  • Masu tallan da suka samu wannan sadaka sun yi mamakin ta wani dalili mutum kawai zai fito titi yana rabon kudi
  • Yan Najeriya sun jinjina mata bisa wannan abu da tayi kuma sun yi mata addu'a

Wata budurwa, Ahuoiza, ta fita bakin titi da kudade a motarta a cikin wani sabon faifan bidiyon da ya yadu ta shafinta na Instagram.

Budurwar ta fita ranar 14 ga Febrairu, ranar masoya don karawa masu talla karfin guiwa bisa kokarin da sukeyi.

Kyakkyawar Budurwa
Kyakkyawar Budurwa ta fita gari da makudan kudi tana rabawa masu talle Hoto: AHUOIZA
Asali: Instagram

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Kara karanta wannan

Adashin N2,000 take kullum: Jami'ai kan mabaraciyar da aka kama da N500,000 da $100 a Abuja

Daya bayan daya Ahuoiza ta rika raba musu kudi.

Wani mai sayar da ayaba soyayye ya barke da mamaki bisa makudan kudaden da ta bashi.

Hakazalika ta baiwa wani lebura kudi kuma ya mika godiyarsa.

Kalli bidiyon:

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel