Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Bayan kwanaki 85 da sacesu a harin jirgin kasan Abuja/Kaduna, Shugaba Muhammau Buhari ya umurci jami'an tsaro su ceto sama da mutum 50 da suka rage hannun yan.
Alkalan kotun kolin Najeriya sun aikewa Alkalan Alkalai, Justice Ibrahim Tanko Mohammed wasikar kar ta kwana bisa abubuwan dake gudana a babbar kotun Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Neja kuma jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) Babangida Aliyu, ya bayyana daya daga cikin dalilan da yasa aka ki zaben gwamnan.
Wahala da tsadar mai na kara tsanani a biranen Abuja, Legas da wasu jihohin Najeriya a ranar Litnin kuma gidajen mai sun cika da motoci. Wannan na faruwa ne biy
Tsohon Shugaban hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), Nuhu Ribadu, ya shigar da kara kotu kan zaben fidda gwanin gwamnan Ada
A yau Asabar, sama da mutum 749,000 ne a jihar Ekiti za su yanke hukuncin wanda zai gaji Gwamna Kayode Fayemi a zaben da babu shakka za a matukar fafatawa.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta lashe zaben gwamna jihar Ekiti da ake yi na karamar hukumar Efon ta jihar, Daily Trust ta ruwaito. Kamar yadda sakamakon da aka sanar
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta alanta cewa ta zabi Barista Ladipo Johnson a matsayin abokin tafiyar dan takarar shugaban kasar jam'iyyar, Rabiu.
Dan takarar kujerar gwamnan jihar Ekiti, Segun Oni, ya lashe akwatin zaben rumfarsa dake karamar hukumar Ido-Osi. Segun Oni na cikin yan takara uku wadanda ke t
Abdul Rahman Rashid
Samu kari