Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Jalingo - Hukumar yan sandan jihar Taraba ta damke wani da ake zargin yana hada Bam kuma dan kungiyar Boko Haram wanda ya kai hari bam 3 a jihar shekarar nan.
Kotun koli ta baiwa Musulmai gaskiya inda tayi watsi da karar da gwamnatin jihar ta shigar kan hana dalibai mata Musulmai sanya Hijabi a makaratun dake fadin.
Gidauniyar MacArthur ta bayyana cewa duk da kudi N100trn da gwamnatin Najeriya tayi ikirarin kashe kan Ilimi daga 1999 zuwa yanzu, adadin yaran da basu zuwa.
Hukumar gudanar da zabe a ranar Alhamis ta jaddada cewa ba za'a kara wa'adin da ta baiwa jam'iyyun siyasa ba na mika sunayen yan takarar kujerar shugaban kasa.
Abuja - Farawa da iyawa, Gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, ya bayyana cewa ko ta kaka sai jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP ta lashe zaben shugaban kasa.
Mukaddashin Akanta-Janar na tarayya, Anamekwe Nwabuoku, bayyana cewa halin da Najeriya ke ciki yanzu sai an ci bashi kan a iya biyan kudin albashin ma'aikatan.
Abuja - Hedkwatar Cocin Katolika a Najeriya ta bayyana rashin amincewarta da yunkurin Musulmi da Musulmi suyi shugaban kasa da mataimaki a zaben shugaba a 2023.
Muddin ba'a samu wani canji, dan takaran kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zai sanar da aboki
Gwamnan jihar Plateau, Simon Bako Lalnong, ya nuna niyyar son zama abokin tafiyar dan takarar shugaban kasar APC, Aiwaju Bola Tinubu, saboda ya cancanta, ba don
Abdul Rahman Rashid
Samu kari