Da duminsa: Gagarumar gobara ta na cin gidan rediyon Kano a halin yanzu

Da duminsa: Gagarumar gobara ta na cin gidan rediyon Kano a halin yanzu

  • Mummunar gobara ta tashi a gidan rediyon ARTV da ke jihar Kano a halin yanzu
  • Gidan rediyon ARTV mallakin gwamnatin jihar Kano ne kuma ba a san musabbabin wutar ba
  • Sai dai, a halin yanzu jami'an hukumar kashe gobara suna wurin domin bada taimakon da ya dace

Kano - Gidan rediyon ARTV a jihar Kano, wanda mallakin gwamnatin jihar Kano a halin yanzu yana ci da wuta.

Har yanzu ba a san musabbabin gagarumar gobarar ba amma jami'an hukumar kashe gobara a halin yanzu suna wurin inda suke kokarin kashe wutar, Daily Trust ta wallafa.

Da duminsa: Gagarumar gobara ta na cin gidan rediyon Kano a halin yanzu
Da duminsa: Gagarumar gobara ta na cin gidan rediyon Kano a halin yanzu
Source: Original

Karin bayani na nan tafe...

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel