Mace ta gari: Ta tara 700,000 ta baiwa mijinta ya soma kasuwanci (hotuna)
A zamanin nan da muke ciki da mafi akasarin mata kan dogara da mazajensu wajen samun kudin tafiyar da al’amuransu na yau da kullun, musamman a tsakanin mutanen Arewa.
Wasu matan ma koda ace suna da kudi bazasu tallafawa mazajensu ba, sai dai ma su rabasu da wanda suke dashi.
Wata mata ta kafa tarihi inda ta tara kudi har naira dubu dari bakwai (700,000) a asusunta na gida, ta ba mijinta kudin don ya fara kasuwanci.
KU KARANTA KUMA: ‘Yan sanda sun gano N22m na bogi a jihar Gombe
Shin kuna ganin ba zai karo mata amarya ba?
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng