Siyasar Amurka
Kotu ta ci tarar wani kamfanin Amurka, Blackwell Security Services Inc., dala dubu 70 saboda ya tilasta wani sabon ma'aikaci Musulmi ya aske gemunsa.
Jam'iyyar APC ta shirya zaben shiga takarar majalisa, amma hatsaniya ta biyo baya. ‘Dan Takara ya kawo kara ga Abdullahi Ganduje yayin da rikicin tikiti ya barke.
Ana tsaka da cece-kuce kan yadda Isra'ila ta kashe mataimakin shugaban Hamas, sun kame tare da tsare biyu daga cikin ahalinsa a yankin Ramallah ta kasar.
Ibrahim Shekarau ya kawo shawarar a kashe Majalisa domin rage kashe kudi a gwamnati. Ana kashe biliyoyin kudi a kan ‘Yan majalisa 469 a gwamnatin tarayya.
Limamin masallaci a New Jersey da aka harba da bindiga ya rigamu gidan gaskiya a ranar Laraba, kamar yadda hukumar jihar ta sanar. Har yanzu ana kan yin bincike.
Isra'ila ta hara sabon roka a kasar Lebanon yayin da take ci gaba da kai hari kan Hamas. An ce ta kashe mataimakin shugaban Hamas a cikin makon nan.
Sanata Godswill Akpabio ya ce Najeriya ta kafa wani tarihi da ya dauki kasar Amurka shekaru 185 duk da cewa shekarun Amurka 247 da fara dimokuradiyya.
Gwamnatin Hamas ta bayyana adadin wadanda aka kashe a yankin Gaza tun bayan fara yakin da aka fara a watan Oktoba tsakanin abokan gaban biyu a yankin.
An bayyana yadda motocin da Saudiyya ta tura Gaza suka isa yankin a kokarin kai tallafi kasar da ke fama da addabar yakin Isra'ila a cikin 'yan kwanakin nan.
Siyasar Amurka
Samu kari