
UNIMAID







Farfesan yace tun a shekarar 2010 ya fara gudanar da wannan bincike na gano maganin cutar daji, wanada a yanzu haka yace binciken ya kai wani matakin da za’a iya fara amfani dashi akan dabbobi, daga bisani kuma akan mutane.

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito bankin ta sanar da haka ne a yayin babban taron kasashen duniya akan yaki da Boko Haram dake gudana a birnin Berlin, babban birnin kasar Jamus tun daga ranar Litinin zuwa Talata 4 ga watan Satumba.

NAIJ.com ta ruwaito haidimin Ministan akan kafafen watsa laabru, Israel Ibeleme yace tattaunarwa da ake gudanarwa a yanzu haka a Geneva, da kuma shawarwarin da za’a yanke a can, zasu taimaka matuka wajen ganin gidauniyar ta amfani

Za ku ji cewa Aisha Muhammadu Buhari ta samu karin matsayi. An ba Matar Shugaban kasa Buhari wani muhimmin mukami a Najeriya ne jiya. Majalisar Dinkin Duniya ta sa Aisha Buhari wani babban baiki na yaki da kanjamau.

Malaman jami’ar Maiduguri uku da mace daya da yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram suka saki kwanan nan sun gana da shugaba Muhammadu Buhari a fadan shugaban kasa da ke Abuja. Wadanda ke ganawa da shugaba Buhari