
Nafisa Abdullahi







Oyo: Gwamnati ta tunbuke rawanin sababbin Sarakunan da aka kafa a 2017
Gwamnan PDP ya karbe sarautar da aka yi wa Sarakuna 21. Hakan na nufin an ruguza rawanin Sarakunan da aka kafa a 2017 wanda ya hada fada tsakanin Mai martaba Olubadan na kasar Ibadan, Saliu Adetunji da ‘yan majalisarsa.

Mutane za su yabawa aya zaki muddin aka nemi Fulani aka rasa - MACBAN
Wata shugabar Fulani ta bayyana gagarumar gudumuwar da Makiyaya su ke badawa a kasar nan inda ta fadi mataki daya da Fulani za su dauka ‘Yan Najeriya su dandana kudarsu.