Taraba
Mambobin PDP a majalisar dokokin jihar Taraba sun kai 16 yayin da yan Majalisa 3 daga jam'iyyun NNPP da APGA sun sauya sheka a hukumance ranar Litinin.
A labarin nan, za a ji yadda jama'a ke sama da 4000 ke fafutukar ganin an dauke su aiki a kwalejin fasaha ta Jalingo da ke da guraben aiki ga mutane 98 kacal.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Malamai ta jihar Taraba ta bayyana cewa ba za ta zuba idanu ba al'ummar Musulmi su ci gaba da taɓara da sunan biki.
Gwamnatin jihar Taraba ta fito ta yi magana kan wasu rahotanni maau cewa Gwamna Agbu Kefas, ya kashe N5.22bn wajen yin tafiye-tafiye zuwa kasashen waje.
Rundunar ƴan sanda a jihar Taraba ta cafke wasu jami’an hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa (INEC) tare da kwato kayayyakin zaɓe da ake zargin sun karkatar.
Babban sakataren kungiyar Izala na Najeriya, Sheikh Muhammadu Kabiru Haruna Gombe ya samu sarautar Modibbon Lau bayan nadin da hakimin Lau ya yi masa.
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas ya bukaci al'umma su ajiye siyasa a gefe, su taimakawa mataimakin gwamna, Alhaji Aminu Alkali da addu'ar nemam lafiya.
NiMet ta yi hasashen ambaliya a Adamawa, Taraba da Benue saboda mamakon ruwan sama, ta bukaci mazauna da hukumomi su dauki matakan kare rayuka da dukiyoyi.
Wasu rahotanni sun tabbatar mana da cewa matashin soja ya daba wa ɗan sanda wuka har lahira a unguwar Mayo-Goyi, Jalingo da ke jihar Taraba a yankin Arewa maso Gaba.
Taraba
Samu kari