Taraba
Yayin da ake tunkarar zaben 2027, wasu a Jalingo sun bukaci jam'iyyar ADC ta tsayar da Jonathan takara a 2027 domin sauke Bola Tinubu daga mulki.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa wani mummunan hatsari ya faru a kasuwar Mile 6 da ke Jalingo a jihar Taraba wanda ya yi sanadin rayuka.
Majalisar dokokin jihar Taraba, ta musanta jitacjitar da ke cewa tana shirin sauya mataimakin jihar daga kan mukaminsa. Ta ce ko kadan ba haka zancen yake ba.
Gwamnatin jihar Taraba ta musanta nada sabon mataimakin gwamna. Gwamnatin ta ce babu kamshin gaskiya a cikin jita-jitar da ake yadawa a kafafen sada zumunta.
Bayan faruwar iftila'in ruwa a karamar hukumar Mokwa a jihar Niger, shugaban kasa, Bola Tinubu da sauran gwamnoni sun jajantawa al'umma inda suka ba da gudunmawa.
Bayan shafe shekaru 20 yana jagorancin kamfanin sukari, Attajiri a Nahiyar Afirka gaba daya, Alhaji Aliko Dangote ya ajiye muƙaminsa a matsayin shugaba.
Gwamnatin jihar Taraba karkashin jagorancin Gwamna Agbu Kefas ta tabbatar da rasuwar babban sakataren ofishin hulɗa da Abuja, Dauda Maikomo a asibitin Abuja.
Bayan wasu jiga-jiganta sun karbi muƙami a gwamnatin Agbu Kefas, jam’iyyar APC mai adawa a Taraba za ta hukunta ‘ya’yanta da suka amince ta tayin muƙaman.
Gwamnan Taraba, Agbu Kefas ya bayyana cewa ɗan sandan da ke gadin mahaifiyarsa ne ya harbi ƴar uwarsa, Atsi Kefas a hanyarsu ta zuwa Abuja daga Jalingo.
Taraba
Samu kari