Taraba
Wasu gungun 'yan banga sun yi ajalin wani babban jami'in ɗan sanda, ASP Tapu Godfrey a kauyen Sardauna da ke karamar hukumar Gassol a jihar Taraba.
Tsohon gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku ya sanar da mutuwar tsohon kwamishinan lafiya a gwamnatinsa, Dakta Innocent Vakkai bayan fama da jinya.
An rahoto cewa sojojin da ke atisayen 'Whirl stroke' a jihar Taraba sunsamu nasarar kashe 'yan bindiga biyu yayin dakile wani harin da suka kai wani kauyen jihar.
Sakamakon ta'adin da wasu bata gari da suka yi na lalata hasumiyoyin da suke dauke da layukan wutar lantarki a hanyar Jos, jihohi uku sun shiga duhu a Arewa.
Al'ummar kauyen Sansani da ke karamar hukumar Gasol a jihar Taraba sun shiga ɗimuwa bayan 'yan bindiga sun hallaka Sarkin ƙauyen, Abdulmutalib Nuhu.
Daliban Jami'ar Wukari, Elizabeth Obi da Joshua Sardauna sun kubuta daga hannun ƴan bindiga bayan biyan kudin fansar naira dubu dari bakwai kowannen su
'Yan bindigan da suka yi garkuwa da daliban jami'ar tarayya da ke Wukari a jihar Taraba sun bukaci a ba su kudin fansa N50m kafin su bari su samu 'yanci.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari a dakin kwanan dalibai na jami'ar tarayya da ke Wukari a jihar Taraba. Rahotanni sun tabbatar da aukuwar lamarin.
An samu tashin wani abun fashewa a jihar Taraba wanda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutum hudu. Wasu mutane da dama kuma sun samu munanan raunuka.
Taraba
Samu kari