Sule Lamido
tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce Bola Tinubu yana ikirarin dimokuradiyya yana yana take ta. Ya ce Tinubu na shirin dagula tarihin 12 ga Yuni.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wik, ya yi martani mai zafi ga Sule Lamido bayan ya zarge shi da zama annoba ga jam'iyyar adawa ta PDP.
Sule Lamido ya ce ba zai sake zuwa taron PDP ba ma damar jam'iyyar ba ta kori Wike da Ortom ba. Lamido ya kuma Wike bala'i ne domin yana cin dunduniyar jam'iyyar.
Tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido ya ce matuƙar PDP ta rushe to Najeriya za ta shiga babbar matsala domin za a samu shugaban kasa ɗan kama karya.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya zargi tsohon Shugaba Goodluck Jonathan da kulla makirci a kan dansa a 2015 inda ya ce ya gargadi tsohon shugaban.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya yi magana kan alakar da ke tsakaninsa da marigayi Janar Sani Abacha tun farkon abotarsu har zuwa cafke shi.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa su tattauna da Janar Ibrahim Badamasi Babangida kan soke zaben ranar 12 ga watan Yunin 1993.
A wannan labarin, za ku ji cewa Sule Lamido ya tona yadda ya roki Yar’Adua kada ya yi rigima da Obasanjo kan batun wutar lantarki da rikicin siyasa a majalisa.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana yadda shi da marigayi Abubakar Rimi suka yi fatali da tayin cin hanci da marigayi Abba Kyari kan takara.
Sule Lamido
Samu kari