Jihar Sokoto
Shugaban gwamnonin Arewacin Najeriya, Muhammad Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya taya Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar III murnar cika shekaru 68 a duniya.
Rundunar 'yan sandan jihar Sokoto ta sanar da cafke wasu daga cikin masu zanga-zangar nuna adawa da kisan da 'yan bindiga suka yiwa Sarkin Gobir.
Kungiyar Dattawan Arewa ta tura sakon ta'aziyya ga al'umma da kuma Sarkin Musulmi bayan kisan Sarkin Gobir, Alhaji Isa Bawa da 'yan bindiga suka yi.
Wasu kungiyoyin ƴan Arewa sun yi tir da kisan hakimin Gatawa a jihar Sakkwato, Isa Muhanmad Bawa, sun bukaci mahukunta su tashi tsaye kan harkar tsaron Arewa.
Yayin da ake jimamin kisan Sarkin Gobir, Malamin Musulunci, Sheikh Abubakar Lawan Triumph ya nuna damuwa kan lamarin inda ya shawarci al'umma su yi taka tsan-tsan.
Aminu Boza, ɗan majalisar dokokin Sakkwato ya ce babu hannunsa a garkuwa da sarkin Gobir ballantana kashe shi, ya ce yanzu ma ya ɗaura damarar yaƙi da ƴan bindiga.
'Yan ta'adda masu dauke da makamai sun dade suna tafka ta'asa a Najeriya. 'Yan ta'adda sun hallaka wasu daga cikin manyan sarakuna da ake da su a kasar nan.
Malamin Musulunci, Sheikh Bello Yabo ya shawarci al'umma da su tabbatar sun mallaki makamai masu kyau domin kare kansu daga cin zarafin yan bindiga a Najeriya.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya yi Allah wadai da kisan Sarkin Gobir hakimin Gatawa, Isah Bawa, ya ce ba zai yiwu makasan basaraken su ci bulus ba.
Jihar Sokoto
Samu kari