Siyasar Najeriya
Ibadan - Wani matashin Malamin addini dan shekara 40 ya ayyana niyyar shiga takarar neman kujeran shugaban kasar Najeriya a zaben 2023 da zai gudana a Febrairu.
Gwamnan jihar Ribas kuma ɗan takarar kujerar shugaban ƙasa, Nyesom Wike, ya bayyana cewa APC ce matsalar Najeriya wajibi yan Najeriya su kawar da ita a zaɓe.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bukaci wadanda ya nada mukaman siyasa da ke da burin yin takara a babban zaben 2023 da su ajiye mukaman nasu.
Hadimin shugaban kasa kan harkokin yada labarai, Femi Adesina, ya wanke mai gidansa, shugaban kasa Muhammadu Buhari daga sukar da ake masa a kasar nan yanzu.
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Sanata Chris Ngige ya bukaci malaman jami’o’in na ASUU da ke yajin aiki da su duba halin da dalibai da iyaye ke ciki.
A karshen makon nan da ya wuce ne aka ji labarin Kabiru Marafa ya shiga PDP. Sanata Marafa ya yi karin haske a kan labarin ‘barin’ APC tare da Abdulaziz Yari.
Kafin zuwan zaben fidda gwani na jam'iyyar APC manyan 'yan takarar kujerar shugabancin kasa sun fara shirya yadda za su yi nasarar yin caraf da tikitin APC.
Kwamishinan raya karkara na jihar Kano, Musa Kwankwaso, ya yi murabus. Murabus dinsa ya zo ne sa'o'i kadan bayan Ganduje na jihar Kano ya ba su wa'adin murabus.
Ministan Kwadago da Ayyuka, Sanata Chris Ngige, ya ce Ubangiji ya masa magana game da niyyarsa na takarar shugaban kasa kuma zai kaddamar da takarar ranar Talat
Siyasar Najeriya
Samu kari