Siyasar Najeriya
Yayin da siyasar 2023 ke cigaba da kaɗawa a Najeriya, gwamnan jihar Kogi ya bayyan irin shirin da ya yi na ya gaji shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a zaben 2023.
Tsohon gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo, ya bukaci magajinsa, Muhammadu Inuwa Yahaya, da ya tunkari matsalolin da ke gabansa maimakon yin korafi.
Rahoton dake fitowa da jihar Edo, ya bayyana cewa rikivin jam'iyyar PDP reshen jihar ya ɗauki wani sabon salo, inda PDO ta dakatar da wasu masoyan gwamnan jihar
Yayin da ake jiran zaben gwamna a jihar Anambra, jam'iyyar SDP ta dakatar da wasu shugabanninta. An zarge su da cin dunduniyar jam'iyya gabanin zaben mai zuwa.
Shugaban jma'iyyar APC kuma gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya ziyarci jagoran jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu a gidansa. Ana sa ran sun tattaunawa batutuw
Shugaban jam'iyyar hamayya ta PDP reshen jihar Cross Ribas, Venatius Ikem, ya karbi tsofaffin yan PDP da sabbin da suka sauya sheƙa daga APC zuwa PDP a jihar.
Kwankwaso ya magantu kan ra'ayinsa na ci gaba da tafiya da Shekarau a harkar siyasa. Ya ce bai da matsala da ci gaba da zama a inuwa daya da Malam Shekarau.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya gargaɗi yan Najeriya kada su kuskura su ƙulla gabar da zata sa wani ya rasa rayuwarsa kan yan siyasa, domin kansu a haɗe yak
Uche Secondus, tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), na kasa ya bukaci jam'iyyar ta dakatar da shirye-shiryen da ta ke yi don gudanar da gan
Siyasar Najeriya
Samu kari