Siyasar Najeriya
Kebbi - Antoni Janar na tarayya kuma dan takaran kujerar gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Malami, ya ce ta dalilinsa mutum sama da 500 sun zama miloniy a jihar.
Wani dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP, Mista Ayoola Falola, a ranar Talata ya garzaya wata babbar kotun tarayya da ke Ibadan, ta jihar Oyo.
Dan takarar gwamnan Kano, AA Zaura, ya amince da zaɓin gwamna Ganduje na Nasir Gawuna/Murtala Garo, ya ce zai nemi takarar Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya.
Majalisar NEC na PDP za ta yanke shawara a kan wuri da yadda za a shirya zaben tsaida gwani, inda za a kai kujerar shugaban kasa da batun Goodluck Jonathan.
Za a ji labari cewa tsohon mataimakin shugaban kasar nan, Namadi Sambo ya kawo dalilan da ya sa yake ganin ya kamata PDP ta ba Bukola Saraki tikiti a zaben 2023
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa ya tsayar da mataimakinsa, Nasiru Yusuf Gawuna, domin ya gaje shi a zabe mai zuwa saboda biyayyarsa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa babu gudu babu ja da baya wajen barinsa kujerar mulki bayan kammala wa’adin da kundin tsarin mulki ta bashi.
Fitaccen ɗan siyasa kuma ɗan a mutu ko ai rai na shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya tattara kayansa ya bar jam'iyyar APC mai mulki, ya koma NNPP mai marmari.
Wuse, Abuja - Jam'iyyar All Progressives Congress APC ta rufe sayar da Fam din takara ga masu neman kujerar mulki karkashin lemarta a zaben kasa da za'a yi 2023
Siyasar Najeriya
Samu kari