Siyasar Najeriya
Kakakin majalisa dokokin jihar Imo, ɗaga daga cikin jihohin kudu maso gabashin Najeriya da APC ke mulki, Kennedy Ibe, ya sauka daga mukaminsa, an nada sabo.
Jam'iyyar NNPP reshen jihar Kano ta zargi jam'iyyar APC da shirya yadda zata rage yawan masu kada kuri'u ta hanyar yaudara tare da kwace katinan zaben jama'a.
Tsohon kakakin majalisar wakilan Najeriya, Alhaji Ghali Umar Na'Abba, yace gwamnonin jihohi a Najeriya sune babbar barazana ga damokaradiyyar kasar nan duka.
Kungiyar 'yan kasuwa Sinawa a Najeriya (CBCAN) ta bayyana yin Allah wadai da kisan da wani dan kasar China ya yiwa budurwarsa, Ummukulsum Buhari a ranar Juma'a.
Wani bidiyon da jaridar Tribune Online ta yada ya nuna lokacin da matasa dalibai suka yi dandazo tare da tsohe titin tashar jirgin saman jihar Legas a Kudanci.
Ministan kwadago da ayyukan yi a Najeriya, Festus Kayemo, ya ce 'yan takarar PDP da NNPP; Atiku Abubakar da Rabiu Kwankwaso kenan, za su iya faduwa jarrabawa.
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya nuna farin cikinsa da sauya shekar jigon PDP da suka kafa jam'iyyar tun 1998 zuwa APC, yace Abba Tata kadara ce mai daraja
Wa'adin makwanni shida da aka dibarwa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya warware matsalolin tsaron Najeriya sun shude, har yanzu abubuwa basu kankama ba dai.
Dan Najeriya na biyu, mataimakin shugaban kasan Najeriya, Yemi Osinbajo ya shilla Burtaniya a ranar 17 ga Satumba domin halartar taron sallama da sarauniya.
Siyasar Najeriya
Samu kari