Shugaban Sojojin Najeriya
Rundunar sojojin kasar nan ta ce ba za ta amince a tuhumi hukumomin tsaro, musamman sojoji domin tabbatar da gaskiyar hare-haren a kan fararen hula.
Kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta amince da bukatar hukumar tsaro ta DIA na ci gaba da tsare shugaban Miyetti Allah, Bello Bodejo bisa zargin ta'addanci.
Sojojin Najeriya sun kashe wasu manya manyan shugabannin ‘yan bindiga da suka hada da Halilu Sububu a karkashin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu a shekarar 2024.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ), ta bayyana adadin 'yan ta'addan da dakarun sojoji suka hallaka a shekarar 2024. Ta ce an kashe shugabannin 'yan ta'adda 1,000.
DHQ ta ce Bello Turji, shugaban 'yan ta’adda, yana cikin halaka. Sojoji sun kashe fiye da shugabannin 'yan ta’adda 1,000 a 2024, a cewar hedikwatar tsaron.
Kungiyar ACT ta bukaci gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da ta gaggauta yin bincike a kan dalilan jam'an tsaro na kai hare-hare kan fararen hula a sassan Arewa.
Wasu rahotanni da aka wallafa a dandalin sada zumunta na Facebook, sun ce an kashe sojojin Najeriya 80 a wata arangama da ‘Yan Biafra. An gano gaskiyar lamarin.
ECOWAS ta karyata cewa Najeriya na goyon bayan ta’addanci a Nijar. Kungiyar kasashen yammacin Afrika ta ba Najeriya gaskiya a sabaninta da makwabciyarta.
Darektan harkokin yada labarai na hedikwatar tsaro, Manjo Janar Edward Buba ya ce ba bam ya kashe mutane ba. Janar Buba ya ce an yi nasara ba a yi barna sosai ba.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari