Shugaban Sojojin Najeriya
Hukumomin Najeriya sun kama fararen hula akalla hudu bisa zargin hannu a yunkurin juyin mulki da aka ce an yi wa shugaba Bola Ahmed Tinubu a Najeriya a 2025.
Dakarun Najeriya sun tattauna da sojojin Faransa domin bunkasa alaka a fannin tsaro da yaki da 'yan ta'adda. Kasashen sun yi alkawarin aiki tare da juna.
Kasar Amurka ta aike da rukunin sojoji zuwa Najeriya domin karfafa yaki da ta’addanci a Yammacin Afirka, bisa yarjejeniya tare da gwamnatin Najeriya.
Bincike da sojoji suka yi ya nuna cewa an kama tsohon Janar Mohammed Ibrahim Gana bisa zargin hannu a yunkurin juyin mulki da aka so yi wa Bola Tinubu.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan bindigan da suka addabi mutane a jihar Sokoto. Sojojin sun samu nasarar dakile wani hari da suka kawo.
Tsohon hafsun tsaron Najeriya kuma ministan tsaro a yanzu, Janar Chiristopher Musa mai ritaya ya bayyana yadda aka so harbe shi a yunkurin juyin mulki.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya ya sanar da shirin da ya ke na tsunduma harkokin siyasa gabanin 2027.
Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya ya ce jami’an sojojin da aka kama kan yunkurin juyin mulki sun san illar abin da suka aikata.
Ministan tsaro, Janar Christopher Musa mai ritaya ya ce gwamnatin tarayya za ta dauki nauyin kulawa da iyalan sojojin da suka yi yunkurin kifar da gwamnatin Tinubu.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari