Shugaban Sojojin Najeriya
Akalla mutane uku ne suka mutu a wasu tagwayen hare-hare da ake zargin mayakan kungiyar ISWAP da kai wa a karamar hukumar Damboa da ke jihar Borno.
Sojoji sun ci karo da wani gari a jihar Ribas da ke Neja-Delta inda ake satar danyen mai. N40, 000 ake biya domin a haka rami, daga nan sai a shiga satar danyen mai.
Ana ta yawo da labarai cewa an ankarar da sojoji a kan shirin kifar da gwamnatin tarayya. Ministan labarai ya ja kunnen masu yada irin labaran nan na bogi.
Mummunan harin sojoji ya ga bayan wasu shugabannin ‘yan bindiga. Sojoji sun cigaba da murkushe ‘yan bindiga, an hallaka jiga-jigan miyagu 30 a tashi daya.
Dakarun rundunar sojin Najeriya sun yi nasarar hallaka wani kasurgumin 'dan ta'adda da ya addabi al'umma a yankin Arewacin Najeriya mai suna Boderi.
Rahotanni sun kawo cewa dakarun tsaro sun kama wasu matan 'yan Boko Haram da yaransu a hanyarsu ta komawa wajen mazajensu a Tafkin Chadi daga jihar Borno.
Sai an ba Gwamnoni ‘Yan sanda a jihohi idan ana son saukin rashin tsaro. A wuraren da gwamnonin nan suka tashi tsaye, Uba Sani ya ce an fara samun saukin tsaro.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya bukaci sojoji da su kara kaimi wajen kakkabe 'yan ta'adda da 'yan bindiga wadanda suka addabi wasu yankunan jihar.
Heditkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta sanar da cewa dakarun sojoji a fadin kasar nan halaka 'yan ta'adda 254 tare da cafke wasu 264 a yayin samame daban-daban.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari