Sabon Farashin Man Fetur
Gwaman Ogun ya yi magana game da karin kudin man fetur da aka yi. Dapo Abidoun ya na goyon bayan maida farashin litar fetur N162, ya ce kasuwa ce ta canza.
‘Yan Najeriya su sa tsammanin ganin karin farashin litar fetur. ‘Yan kasuwa sun gargadi mutanen Najeriya su kara shiryawa karin kudi nan gaba kadan a bana.
Sanata Shehu Sani ya bayyana yadda farashin kaya su ke ta faman kara tsada a Najeriya. Shehu Sani ya ce ya kamata a nuna rashin goyon baya ga karin kudin wuta.
Karin farashin wuta da fetur zuwa kusan 1600 da wutar lantarki ya jawo al’umma su na kuka bayan an wayi gari da karin farashi game da mugun tsadar kayan abinci.
Mun samu rahoto daga CNBC a makon nan cewa ‘Yan kasuwa su na so Gwamnatin Tarayya ta kara kudin man fetur, sannan ana so a dakatar da biyan tallafin man fetur.
Mun ji cewa BUA zai kafa matatar danyen mai a Jihar Akwa Ibom. Wannan sabon kamfanin da BUA ya ke yunkurin ginawa zai taimakawa kasar da kuma Nahiyar Afrika.
A game da tallafin mai, mun ji cewa kamfanin NNPC ya dawo da biyan Biliyoyin kudi a wasu watanni.Gwamnatin Buhari ta dawo da tallafin ma da ta cire a Maris.
Miliyoyi za su samu aikin yi a tsarin da Gwamnati ta kawo na komawa gas. Najeriya za ta rage batar da kudin kasar wajen domin shigo da fetur a dalilin haka.
Hako mai da ake yi a Arewacin Najeriya ya na fuskantar barazanar. Kamfanoni su na gujewa hako sababbin rijiyoyin mai domin rage asarar da ake tafkawa a 2020.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari