Jihar Rivers
Yayin da ake shirin gudanar da zaben kananan hukumomi, Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers na fuskantar matsala daga jam'iyyun PDP da kuma APC kan zaben.
Wasu matasa sun gudanar da zanga zanga a sakatariyar jam'iyyar PDP da ke jihar Rivers. Masu zanga zangar sun nuna adawarsu da zaben da za a yi a jihar.
Yayin da ake shirye shiryen zaben kananan hukumomi a jihar Ribas, Gwamna Siminalayi Fubara ya ba ma'aikata hutun kwanaki biyu domin kowa ya koma gida.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya roki ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike da ka da ya kunno wuta a jihar Oyo. Makinde ya yabi Wike.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ƙalubalanci masu adawa da shi a PDP, ya ce dukkansu ya fi ƙarfin ya tsyaa yana takun saka da su.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya bukaci Nyesom Wike da gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara su sasanta rikicin siyasar da ke tsakaninsu.
Tsohon gwamnan jihar Rivers kuma Ministan Abuja, Nyesom Wike ya gorantawa Gwamna Siminalayi Fubara bayan tabbatar da shi a matsayin gwamnan jihar.
Sarki a Kudancin Najeriya ya ce jihar Borno domin jaje bayan ambaliyar ruwa. Gwamna Zulum ya mika godiya ga sarkin bisa jajen da ya musu kan jarrabawar.
Yayin da ake shirin tunkarar zaɓen kananan hukumomi, wasu daga cikin kantomomin tsagin Gwamna Fubara sun fice daga PDP zuwa jam'iyyar APP a Ribas.
Jihar Rivers
Samu kari