Jihar Rivers
Kwamitin gudanarwa na PDP ta ƙasa ya zauna taro jiya Alhamis a birnin Abuja ƙarƙashin muƙaddashin shugaba, Umar Damagum. An amince da gangamin Rivers.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa yana fita daga PDP za ta samu matsala kuma ba za ta taba dawowa dai-dai ba saboda tasirinsa.
A wannan rahoton za ku ji cewa gwamnatin tarayya ta ayyana dokar ta baci a kan tashar ruwa ta Onne da ke jihar Ribas saboda shigo da makamai ba bisa ka'ida ba.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya shawarci kwamishinan 'yan sandan jihar da sauran jami'an rundunar da su guji sanya siyasa a cikin aikinsu.
Tsohon gwamnan Rivers wanda ya rike mukamin Minista a mulkin Muhammadu Buhari, Rotimi Amaechi ya yi martani bayan yada jita-jitar cewa yana nadamar shiga APC.
Ministan Abuja kuma tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya ja kunnen gwamnonin jam'iyyar PDP kan rikicin siyasar jihar, ya ce kada su sake su tsoma baki.
An gudanar da jana'izar da sojan ruwan Najeriya, Laftanal Kwamanda Gideon Yashim Gwaza, wanda ya rasu yayin ceto wasu mutane da jirginsu ya kusa nutsewa.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun yi awon gaba da datakta a hukumar tattara kuɗaɗen shiga ta jihar Ribas, rundunar yan sanda ta tabbatar da faruwar lamarin.
Yayin da Gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa ya fara biyan mafi karancin albashi, Gwamna Siminalayi Fubara ya ce yana jiran Gwamnatin Tarayya ne domin fara biya.
Jihar Rivers
Samu kari