Jam'iyyar PDP
Tsohon Shugaba kasa a Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya karyata zargin cewa ya nemi wa'adi na uku a mulkinsa da ya yi daga shekarar 1999 zuwa 2007.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Ondo ma shirin samun karuwa ta wani babban dan siyasa. Dan takarar gwamnan PDP, Agboola Ajayi, ya shirya komawa cikinta.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya, ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya fara shirin mika mulki a shekarar 2027. Ta ce yanzu 'yan Najeriya sun waye.
Wike ya caccaki tsohon gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal kan zarginsa da ya yi, yana mai kiran Tambuwal da maci amana, wanda ba shi da alkibla a siyasa.
Ministan Harkokin Abuja, Nyesom Wike ya caccaki masu kokarin dawo da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan fagen siyasa tare da ba shi tikitin PDP a 2027.
Rahotanni sun bayyana cewa magoya bayan Gwamna Similayi Fubara da aka mayar kan mulki sun taru a kofar gidan gwamnatin Ribas domin tarbarsa yau Alhamis.
Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya cire dokar ta bacin da ya kakaba a jihar Ribas watanni shida da suka wuce, ya ce ya gamsu da yadda abubuwa suka gyaru.
Dan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar PDP a zaben gwamnan Ondo, Ajayi ya janye larar da ya shigar ta kalubalantar nasarar Gwamna Aiyedatiwa a kotun koli.
A labarin nan, za a ji cewa kalaman APC a kan cewa Bola Ahmed Tinubu kawai za su tsayar takara a 2027 ya fusata dattawan Arewa, suna ganin an saba doka.
Jam'iyyar PDP
Samu kari