Jihar Ondo
Omoyele Sowore ya bayyana cewa wasu mutane na da hannu a mutuwar tsohon gwamnan jihar Ondo, Akeredolu. A cewar Sowore, ya kamata a hukunta wadanan mutane.
Bayan an dawo mulkin farar hula wasu gwamnoni sun mutu, wasu sun gaje kujerarsu. A Yobe, rashin lafiya ya kashe Mamman Bello Ali yana jinya a kasar Amurka.
Sabon gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa ya nada sabbin mukamai guda biyar awanni kadan bayan hawa karagar mulki a yau Laraba 27 ga watan Disamba.
Gwamnatin jihar Ondo ta yi martani kan mutuwar Gwamna Rotimi Akeredolu inda ta ce ya mutu ne a kasar Jamus bayan ya sha fama da jinya ta cutar daji na tsawon lokaci.
Rahotannin dake fitowa yanzu haka sun nuna cewa an yi nisa a bikin rantsar da Lucky Aiyedatiwa a matsayin sabon gwamnan jihar Ondo bayan mutuwar Akeredolu.
A yau Laraba ce aka rantsar da sabon gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa bayan rasuwar Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar a kasar Jamus bayan ya sha fama da jinya.
Gwamnatin jihar Ondo ta sanar da rasuwar Gwamna Rotimi Akeredolu a hukumance ranar Laraba, ta kuma bayyana tsarin yadda za a masa jana'iza da binne shi.
Rahotannin da ke fitowa daga jihar Ondo na nuni da cewa Lucky Aiyedatiwa ya isa gidan gwamnatin jihar don bikin rantsar da shi. An tsara rantsar da shi karfe 4.
Mun kawo abubuwan da za su sa a rika tunawa da tsohon Gwamnan Ondo, Rotimi Akeredolu. Abubakar Malami da kungiyoyin Fulani irinsu Miyetti Allah sun yake shi.
Jihar Ondo
Samu kari