Jihar Ondo
Kwamishinar yaɗa labarai ta jihar Ondo, Ademola-Olateju, ta bayyana cewa Gwamna Rotimi Akeredolu ba zai yi murabus ba saboda har yanzu bai kasa aiki ba.
Wasu tsagerun yan bindiga sun jikkawa jami'ai da yan wasa yayin da suka kai hari kan tawagar ƴan wasan kungiyar kwallon ƙafa ta jihar Ondo, Sunshine Stars.
Wani bawan Allah mai suna Mathew ya fadi ya mutu a ofishinsu da ke Karamar Hukumar Ondo ta Gabas a Jihar Ondo. Abokan aikinsa a karamar hukuma sun magantu.
Yayin da ake tunkarar bukukuwan kirsimeti, an fara shiga matsalar ƙarancin takardun Naira a wasu sassan jihar Ondo musamman a Akure, babban birnin jihar.
Wani dan shekara 18 mai suna Mubarak Akadiri ya amsa laifin kashe uwar dakinsa Misis Sidikat Adamolekun bayan kama shi da ta yi yana satar wayarta kirar Samsung.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci mataimakin gwamnan jihar Ondo ya rubuta takardar sauka daga muƙaminsa, ya sa hannu kana ya kawo masa a Villa.
Gwamnatin jihar Ondo ta karyata raɗe-raɗin da ke yawo cewa sun saci sa hannun mai girma gwamna da nufin yin kashe muraba da dukiyar al'ummar jihar.
Majalisar jihar Ondo ta janye karar da ta shigar kan rikicin tsige mataimakin gwamnan jihar bayan Shugaba Tinubu ya shiga tsakani kan rikicin jihar.
Shugaban majalisar dokokin jihar Ondo, Olamide Oladiji, ya yai bayanin shawarwarin da aka yanke yayin zaman sulhu da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
Jihar Ondo
Samu kari