Jihar Ondo
Jam'iyyar APC ta dakatar da ƴan takarar da ta gwabza a zaɓen futar gwani na jigar Ondo, Folake Omogoroye bisa zargin cin amana da zagon ƙasa a jihar.
An shiga jimami bayan wani dattijo mai shekaru 70 ya rasa ransa a cin kotu yayin da ya je shi domin ba da shaida a shari'ar da ake yi a jihar Ondo a yau Laraba.
Wata babbar kotu a Ondo ta tsige wani fitaccen sarki a jihar. Hukuncin da kotun ta yanke a ranar Talata 21 ga watan Mayu ya biyo bayan takaddamar shekaru 29.
Sanata Michael Onunkun wanda ya wakilci Ondo ta Yamma a jamhuriya ta biyu a Najeriya, ya rasu yana da shekaru 98 a duniya a jiya Laraba 15 ga watan Mayu.
Yayin da rikicin siyasa ke kara tsami a jihar Ondo, an dakatar da Sanata Jimoh Ibrahim daga jam'iyyar APC mai mulkin jihar kan zargin cin amanarta.
Rundunar 'yan sandan jihar Obdo ta tabbatar da mutuwar mutane biyu da jikkatan daya bayan shan maganin gargajiya. Yanzu haka ana bincike kam lamarin.
Dakarun ƴan sanda sun cafke masu garkuwa da mutane yayin da barci ya kwasshe su bayan sun yi garkuwa da matar fasto da wasu mutum biyu a jihar Ondo.
Dalibin da masu garkuwa da mutane suka sace tare da mahaifinsa a jihar Ondo sun samu 'yanci. Hukumar makarantar ta tabbatar da kubutarsu a yau Laraba
Shugaban jam'iyyar APC, Ambassada Umar Iliya Damagum, ya bayyana cewa a shirye jam'iyyar ta ke ta kwace mulkin jihar Ondo daga hannun APC mai mulki.
Jihar Ondo
Samu kari