Sarkin Kano
Shugaban jam'iyyar na kasa, Dr. Major Agbo ne ya barranta NNPP da wasikar ta cikin sanarwar da ya fitar ranar Alhamis a Abuja, inda ya ce matsalar ta cikin gida ce.
Farfesa Umar Labdo ya yi yi magana kan dambarwar sarautar Kano inda ya ba masu rigimar shawara game da shawo kan matsalar ba tare da hannun 'yan siyasa ba.
Wasu fusatattun matasa sun kori wakilin sarkin Kano na 16 Muhammadu Sunusi II daga karamar hukumar Karaye inda su ka fasa gilashin motar tawagar wakilin.
Gidauniyar Sheikh Dahiru Bauchi ta gudanar da taron zikirin Juma'a da yammacin yau a fadar Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero da ke Nassarawa a jihar.
Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya yabawa Gwamna Abba Yusuf bisa kokarin da yake yi na kula da ‘yan fansho a da mai da hankali kan ilimin yara mata.
Yayin da ake dambarwa kan sarautar Kano, lauyoyin da ke kare Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero sun janye daga shari'ar da ake yi kan wasu zarge-zarge.
Mai Martaba Sarkin Kano na 16, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya ce dukan ƙalubalen da Najeriya ke fuskanta ba sababbi ba ne gadonsu ta yi, za a iya maganinsu.
Gidauniyar Sheikh Dahiru Bauchi za ta gudanar da zakiri na shekara a fadar Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero da ke Nassarawa a gobe Juma'a 5 ga watan Yulin 2024.
Babbar kotun jihar Kano da ke sauraron shari'a kan rikicin masarautun Kano ta haramta lauyoyin da ke wakiltar bangarorin yin hira da manema labarai.
Sarkin Kano
Samu kari