Sarkin Kano
Al'ummar wasu unguwanni daga jihar Kano sun kai wa Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ziyara domin nuna goyon bayansu gare shi tare da masa addu'o'i.
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya yi maganganun da suka tayar da kura tun dawowarsa mulki. An caccaki sarkin bisa kalamansa da ake ganin hujja ne a kansa.
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya ba masu rike da sarauta a Kano umurnin su tallafi shirin shuka bishiya da Abba Kabir Yusuf ya kawo a jihar domin kawo cigaba.
Fitaccen lauya mazaunin jihar Kano, Umar Sa'ad Hassan ya yabawa matakin kirkirar masarautu guda uku masu daraja ta biyu da Gwamna Abba Kabir ya yi a jihar Kano.
Wasu gungun matasa da ake zargin magoya bayan tsohon sarkin Kano Aminu Ado Bayero ne sun farmaki ɗan majalisar Gwale a wurin taron saukar Alkur'ani.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya taya Baffa Dan Agundi murnar samun mukamin shugaban hukumar NPC inda ya ce tabbas an yi nadin a inda ya fi dacewa.
A yau Asabar 20 ga watan Yulin 2024 aka gayyaci Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero zuwa addu'a ta musamman da aka shirya a gidan Khalifa Isyaka Rabiu a jihar.
Gwamnati ta ce Sarkin Gaya ne kadai ya rungumi kaddara lokacin da aka rushe masarautu a Kano. Kalaman Sarkin Gaya da suka sa ya koma karaga bayan tsige Sarakuna.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya miƙawa sarkin Gaya, Alhaji Aliyu Abdulƙadir takardar naɗinsa bayan dawo da shi kan karagar mulki ranar Laraba.
Sarkin Kano
Samu kari