Nyesom Wike
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa dole sai an hada da dukkanin masu ruwa da tsaki kafin a samu zaman lafiya a jihar Rivers.
Ɗan majalisar wakilai, Ikenga Ugochinyere ya hango matsaloli a PDP inda ya gwamnoni biyu da ‘yan majalisa 40 na shirin ficewa daga PDP saboda rikice-rikice.
Malaman makaranta da ma'aikatan lafiya sun yi zanga zanga a Abuja suna bukatar a kara masu albashin N70,000. Masu zanga zangar sun kewaye ofishin Nyesom Wike.
Magoya bayan Wike a PDP sun kafa sababbin shugabanni a Edo da Bayelsa, inda ake zargin rikicin fidda gwani da gangamin Bayelsa ne suka jawo wannan barakar.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Olabode George ya zargi Atiku Abubakar da Nyesom Wike da cin dunduniyar jam'iyyar. Ya bukaci su fice daga PDP.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da Siminalayi Fubara kan rikicin siyasar jihar Rivers da ya kai ga ayyana dokar ta-baci. Nyesom Wike bai ji dadi ba.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike ya ce ba zai iya goyon bayan tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ba saboda ba ya mutunta yarjejeniya.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya caccaki jam'iyyarsa ta PDP. Wike ya bayyana cewa jam'iyyar ba ta shirya ba don tunkarar zaben 2027.
Ministan Abuja Nyesom Wike ya ce ya so a ce an tsige gwamna Siminalayi Fubara daga kujerar gwamna sai Bola Tinubu ya cece shi. Ya ce Fubara bai nemi shi ba.
Nyesom Wike
Samu kari