Nuhu Ribadu
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito cewa a ranar Lahadi 30 ga watan Satumba ne Malam Nuhu ya sanar da janyewa daga takararsa ta gwamnan jahar Adamawa sakamakon rashin adalcin da yayi zargin an tafka a zaben fitar da gwani na jam’iyyar da
Wani dan uwa ga uwargidan shugaban kasa Aisha Buhari, Mahmud Halilu, wanda ke neman takarar kujerar gwamnan jihar Adamawa a karkashin jam'iyyar APC, ya bayyana cewa zai kulla wata yarjejeniya mai muhimmanci da Nuhu Ribadu.
A yayin da babban zaben shekarara 2019 ke cigaba da karatowa, yan siyasa na ta sake sake tare da kulle kulle domin ganin dabarunsu sun kaisu ga gaci, da kuma ganin sun ribaci alakarsu da masu kada kuri’a, iyayen jam’iyya da kuma m
A nasa jawabin, Ribadu ya bayyana godiyarsa da goyon bayan da suke nuna masa, tare da yabo da yake sha daga jama’an gari, sa’annan yayi alkawarin tabbatar da tsaro a jihar idan har ya samu nasarar lashe zaben gwamnan jihar.
Nuhu Ribadu
Samu kari