Matasan Najeriya
Mai Martaba Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar ya ja kunnen shugabanni kan halin da ake ciki a kasar inda ya ce yanzu 'yan kasar sun matsu domin kawo sauyi da gaggawa.
Gwamnatin jihar Sokoto ta shirya sayo babura da keke Napep domin samarwa da matasa ayyukan yi. Majalisar zartaswar jihar ta amince da hakan a yayin taron ta.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa mutane 1m ne kadai zasu ci gajiyar tallafin N50,000 da aka fara rabawa wanda za a ci gaba a karshen wannan wata da muke ciki.
Bayan yada rahoton cewa wasu jami'an DSS guda biyu sun bindige matashi a gidan mai din Legas, hukumar ta ƙaryata cewa jami'anta ne suka aikata laifin.
Rikicin daba a jihar Lagos ya jefa jama'a cikin fargaba bayan sun tasamma kona wata kasuwa. Har yanu jami'antsaro ba su iya kwabtar da tarzomar ba.
Wata daliba daga Arewacin Najeriya, Fatima Saleh Alkali ta burge mutanan kasar bayan samun maki 336 a jarrabawar UTME da aka gudanar a kwanakin baya.
Fitattun mawakan kudancin Najeriya, Davido da Wizkid sun sake kwaɓewa a kafofin sadarwa inda suka yi ta jifan junansu da munanan kalaman batanci.
Hukumar shirya jarrabawa ta JAMB ta bayyana cewa kaso 76% daga cikin dalibai kusan miliyan biyu da suka rubuta jarrabawar UTME sun gaza cin maki 200.
An tafka babban rashi yayin da matashiyar mawakiya wacce ta kware a wakokin yabo, Morenikeji Adeleke ta riga mu gidan gaskiya a jiya Asabar 27 ga watan Afrilu.
Matasan Najeriya
Samu kari