Matasan Najeriya
Wani dattijo da aka gano yana aikin neman na kai duk da cewar a duke yake tafiya ya samu kyautar kudi sama da naira miliyan 17 daga wajen yan Najeriya.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuno wani dan Najeriya yana kuka da hawaye yayin da yake bada labarin halin da ya shiga sakamakon karayar arziki.
An gano yadda sauraniyar kyau a Najeriya ta fara safarar miyagun kwayoyi da kuma yadda NDLEA suka dura gidanta don binciken abin da take aikatawa.
Wani matashi mai suna Daniel Bamidele wanda ke aikin damfara ta yanar gizo wato Yahoo, ya farmaki iyayensa da wuka bayan sabulunsa na tsafi ya ki aiki.
Murja ta fito a sabon bidiyo bayan Hisbah ta ce tana neman waɗansu masu amfani da shafin TikTok bisa laifin furta kalaman batsa cikin wasu bidiyo da suka yi.
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci kungiyar CAN da ta taimaka wajen yakar cin hanci da rashawa ta hanyar yin wa’azin hakuri da juriya don yan Najeriya su sauya tunaninsu.
Dattawan jami'yyar APC a jihar Kano sun bai wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan kiraye-kirayen korar shugaban jam'iyyar ta kasa, Dakta Abdullahi Ganduje.
Tsohon ministan Buhari ya bayyana cewa, duk abinda ke faruwa a Najeriya sakamako ne na abin da 'yan Najeriya suka zaba a zaben da ya gabata a kasar.
Wani dan Najeriya ya bada labari kan yadda kwatsam kwakwalwarsa ta koma fanko a dakin jarrabawa bayan ya kwanta da wata budurwa. Ya kasa rubuta koda kalma daya.
Matasan Najeriya
Samu kari