Matasan Najeriya
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ce masu zanga-zangar yunwa sun yiwa gwamnonin Arewa allurar zaburarwa. Ya ce dole a tashi tsaye domin kawo canji.
Kwale kwale ya yi hatsari da wasu mutum 20 a lokacin da suke kokarin tsallaka kogin Gamoda a karamar hukumar Taura da ke jihar Jigawa. 'Yan sanda sun magantu.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nassarawa ya bayyana takaici yadda yara masu karancin shekaru suka fito zanga-zanga wadanda mafi yawansu almajirai ne.
Da take jawabi a fusace, Ministar ta bayyana cewa ana gudanar da taron da sunan ma'aikatarta bayan babu abin da ya hada su da shi, hakan ya sa aka kama mai taron.
Majalisar Wakilia ta yi martani kan rashin cikawa 'yan Najeriya alkawari na tallafawa talakawa da rabin albashin mambobinta da ta yi a watan Yulin 2024.
A yayin da aka shiga kwana na takwas a zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa, almajira sun roki matasa da su dakata haka, sakamakon rashin abinci a gare su.
Tsohon shugaban CDD, Farfesa Jibril Ibrahim ya fadi abin da ya hada Bola Tinubu fada da talakawa cikin shekara guda a kan mulkin, ya ce gaza cika alkawari ne.
Babban jakadan Biritaniya a Najeriya, Dakta Richard Mongomery, ya tabbatar wa dimbin ‘yan Najeriya mazauna kasar Birtaniya tabbacin tsaro a lokacin zanga zanga.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya gargadi matasa kan bari ana amfani da su domin lalata rayuwarsu ta gobe bayan barnar da aka yi a jihar yayin zanga-zanga.
Matasan Najeriya
Samu kari