Jami'o'in Najeriya
Kano - Allah ya yiwa Farfesa Shehu Dalhatu na jami'ar Bayero dake Kano rasuwa da daren jiya, 5 ga watan Nuwamba, 2021 a kasar Masar bayan fama da rashin lafiya.
An samu labaran cewa mutum shida da yan bindiga suka sace a Jami'ar birnin tarayya Abuja sun samu kubuta. Wani ma'aikaci a jami'ar ya bayyana cewa an ganosu.
Babbar jam'iyyar hamayya, PDP, ta yi Allah wadai da harin yan bindiga a jami'ar babban birnin tarayya Abuja, tare da sace malamai hudu da wasu 'ya'yan su .
A tarihin wasu jami'o'i a Najeriya, an samu wasu dalibai da suka ciri tuta suka kafa tarihin da aka jima ba a samu ba. Legit ta tattaro muku jerin wasu 'yan mat
Har yanzu da sauran rina a kaba wajen samun daidaito tsakanin maza da mata wajen rike mukaman shugabanci a sashen ilimi da siyasa a Najeriya.Bisa bayanan dake
Wasu manyan jami’o’in Najeriya sun fitar da bayanai kan rijista da ranakun zana jarabawar sharar fagen shiga manyan makarantu na 2021/2022, wato Post-UTME.
Jami'ar Umaru Musa 'Yar Adua a jihar Katsina na fama da yawaitar macizai da dabbobi masu rarrafe, inda jami'ar ta dauki matakin kariya da feshin maganin dabbobi
Daliban jami'a sun tsunduma zanga-zanga bisa yunkurin jami'a cewa dole ne su fara sanya tufafin makaranta. Sun ce sam ba zai yiwu ba, bai dace da daliban ba.
Wasu 'yan bindiga sun hallaka wani dalibin jami'a bayan ya kammala jarrabawarsa ta karshe a jami'a. An ce mutuwarsa na da alaka da kungiyar asiri da ke yankin.
Jami'o'in Najeriya
Samu kari