Jami'o'in Najeriya
Timilehin P. Abayomi matashin dan Najeriya ne da aka kora daga jami'a bayan shekaru 5. Ya koma wata jami'ar inda ya kammala digiri da sakamako mai darajar ta 1.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta gurfanar da mataimakin ma’ajin jami’ar Ahmadu Bello, Iliyasu Abdulrauf Bello gaban alkali Darius Khobo na babbar kotun jihar.
Saboda tsaro! Shugaban jami'ar tarayya ta Dutse, jihar Jigawa, Farfesa Abdulkarim Sabo Mohammed ya haramtawa masu yawon dare ziyarar jami'ar da sunan hira.
Wani malamin jami'a ya caza ka dalibansa yayin da ya basu tambayoyin jarrabawar da a cewarsa shi ma ba zai iya amsa su ba da kansa a matsayin Malamin jami'a.
Katsina - Wata dalibar aji uku a jami'ar Umaru Musa Yar’adua, jihar Katsina ta kwankwandi gorar sabulun tsaftacce hannu da piya-piya bayan saurayinta ya rabu da
Ilorin - Dalibin ajin karshe da aka kora daga jami'ar Ilori, Waliyullah Salaudeen, kan yiwa Malamarsa Dr Rahmat Zakariya, dukan tsiya ya sha garkama bisa umurni
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba, 17 ga watan Nuwamba, ya amince da kafa sabuwar jami’ar kimiyar lafiya ta tarayya a garin Otukpo, jihar Benue.
Gwamnatin tarayya ta hannun ministan kwadago, Chris Ngige, tace ma'aikatar kudi da tsare-tsare ta tarayya za ta fara rabon kudade ga jami'o'i a ranar Laraba.
Shugaban yankin jihar Legas na kungiyar Malaman jami'a a Najeriya ASUU, Dele Ashiru, ya bayyyana cewa babu Farfesan dake karban albashi sama da N416,000 a wata.
Jami'o'in Najeriya
Samu kari