Jami'o'in Najeriya
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK), ta ayyana ranar Litinin 7 ga watan Fabrairu a matsayin ranar hutu a jami’ar saboda dalilai.
Hukumar Kula da Jami'o'i ta Najeriya, NUC, ta amince a fara gudanar da karatun digiri a bangaren shari'ar musulunci a Jami'ar Bayero da ke Kano, BUK, rahoton Th
Wani matashi a jami'ar ABU ya gama da sakamakon da ba a taba ganin irinsa ba a jami'ar tun da aka kafa ta a 1962. Ya gama da sakamako mai kyau na karshe...
Majaisar dattawan Najeriya a zamanta na yau Talata ta amince da maida kwalejin fasaha dake Offa jihar Kwara zuwa jami'a, kuma ta amince da wasu kidirorin .
Wata matashiya a jami'ar ABU ta rushe tarihin jami'ar na tsawon shekaru 60. Ta fito da 1st class a fannin lissafi. Kadan daga tarihin ta ya bayyana a cikin nan.
Wata jami'a ta sanya sunan Hanifa Abubakar a wani titin da aka yi a cikin jami'ar. An ga hotunan yadda aka rada wa titin suna HANEEF ABUBAKAR ABDULSALAM a Nijar
Hukumar jarrabawar shiga jami'a ta JAMB ta bayyana lokacin da za a fara rajistar JAMB na shekarar 2022. Wannan na zuwa a yau Litinin a Abuja, inji rahoto..
Rahoto ya shaida mana cewa wasu miyagun yan bindiga sun kai hari yankin jami'ar tarayya dake Lafiya a jihar Nasarawa, sun samu nasarar sace wasu ɗalibai hudu.
Wasu matasa da ake zargin ‘yan daba ne sun kai farmaki wani bangare da ke cikin jami’ar Obafemi Awolowo a Ile-Ife inda su ka kai wa shugaban jami’ar farmaki.
Jami'o'in Najeriya
Samu kari