Hukumar Sojin Najeriya
Wasu miyagun yan bindiga sun yi wa ayarin wasu motoci kwanton bauna a jihar Rivers. A yayin harin yan bindigan sun halaka sojoji hudu da direbobi biyu.
Dan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023 karkashin inuwar LP, Peter Obi, ya ziyarci mutanen da harin bam ɗin soji ya shafa a kauyen Tudun Biri da ke jihar Kaduna.
Wasu yan bindiga sun yi awon gaba da mutane 12 a kauyen Gbaupe da ke ƙarƙashin birnin tarayya Abuja ranar Lahadi, sun kuma kashe jami'in yan banga ɗaya.
Gwamnatin tarayya ta neman likitoci da daliban kiwon lafiya da su shiga aikin soja don bunkasa lafiyar jami'an sojin kasar. Tinubu na shirin gina kwaleji.
Shugaba Bola Tinubu ya ja kunnen dakarun soji da su gujewa kai hare-hare kan fararen hula, inda ya sha alwashin yin bincike kan harin Kaduna don hukunta masu laifin.
Wasu tsagerun yan bindiga sun shiga kauyen Unguwar Liman a karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna, sun sace mutane harda mata da kananan yara masu yawa.
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya nemi afƴwar yan Najeriya kan kuskuren harin bam da sojoji suka yi a jihar Kaduna.
Wasu 'yan bindiga a jihar Kaduna sun sake bukatar sabbin babura guda biyu bayan sun karbi kudin fansa har naira miliyan 10 daga hannun 'yan uwan wadanda ke hannu.
Bayan kai harin bam a kauyen Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna, Legit ta tattaro muku jerin hare-haren kuskure da ya yi ajalin mutane 416.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari