Hadiza Gabon
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa sojojin da suka yi juyin mulki a Gabon sun tabbatar ma sa da abinda yake tsoro game da juyin mulkin Nijar.
Bayan juyin mulkin Gabon, AU ta bayyana bacin rai tare da bayyana hakan a matsayin abin da bai dace ba. A cewar AU, hakan ya saba da doka a wannan zamanin.
Wata kotun shari'ar musulunci mai zaman ta a Magajin Gari, Kaduna, ta tura ƙarar da ake yiwa jaruma Hadiza Aliyu Gabon zuwa babbar kotun shari'ar musulunci.
Kotun Shari'ar Musulunci dake zama a Magajin Gari, Kaduna sun amince da shiri. Sulhu tsakanin jaruma Hadiza Gabon da Bala Usman, ta ɗage zaman zuwa 15 ga wata.
Shaida a shari'ar Hadiza Aliyu Gabon da wani Bala Musa, ya fadama kotun Shari’a da ke zama a Kaduna cewa da idonsa ya ga jarumar lokacin da suke kiran bidiyo.
Auwal Isah West ya fito ya bai wa abokiyar sana’arsa, Hadiza Gabon hakuri kan raddin da yayi mata sakamakon caccakar wasu manyan jaruman masana’antar da tayi.
Jarumin masana’anytar shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Auwal Isah West ya caccaki abokiyar sana’arsa, Hadiza Gabon bayan ta soki wasu manyan masana'antar.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito baya da haka yan bindigan sun yi awon gaba da mutane Talatin da biyar, 35, kamar yadda hukumar bada agajin gaggawa ta jahar Neja, NSEMA ta tabbatar a ranar Litinin, 18 ga watan Feburairu.
A yau, Asabar, 14 ga watan Yuli, dubun dubatar mutanen jihar Ekiti suka fito a mazabunsu dake fadin jihar domin kada kuri’unsu a zaben gwamna. Takarar kujerar gwamnan za a iya cewa tsakanin jam’iyyu biyu ne; PDP mai mulkin jihar d